Kallabi

Lyrics: Ahmerdy Music: Ahmerdy Is Ahmerdy
Soyayya na ba ki ’yan mata Ki taimaka ki amsawa ahhh Кauna ne na ba ki ’yar gata Ki taimaka ki amsawa ahhh
Don ni dai gaskiya Kina burge ni In kin sako kallabi Kina tafe a hankali Don ni dai gaskiya Kina burge ni In kin sako kallabi Kina tafe a hankali
To ki tausaya don Allah gani Soyayya nake nema Kome kin ce zan yi To ki taimaka don Allah gani Soyayya nake nema Kome kin ce zan yi
Ban damu a ce na yi suna ba Ko ma a ji waƙena ni dai Burina ki gane Cewa ni mai sonki ne Ban damu a ce na yi suna ba Ko ma a ji waƙena ni dai Burina ki gane Cewa ni mai sonki ne