Lyrics: Alhaji Drixxy
Music: Alhaji Drixxy
Intro
Eh eh ehhhhhhhhhhhhh
Uhuuuu
Tomuje mana
Is drixxy the drums machine
Verse 1 (Alhaji Drixxy)
'Yammata kin Hadu
Kyanki Gaban mota
Murmurshi ki na Haska ko ina
Ga kya kaman dawisu
Ina ihu kaman Ana Hura wisu
Salon kidanga Ai sai da wisu
To ba wasa ba karya
Baby na baby na I kadai ce 2x
Chorus
Tanason gemu (kasumba)
Tanason gemu na (kasumba) 4x
Hook
Haka Kawai
Daga ganina wai Tanason gemu na
Wanda beda kasumba yayi Asara
Aisha, Hauwau, Zainab, Maryam, Amina
Sunason kasumba
Verse 2 (Ghali Gh)
Yariyan wai tana sunson gemu na
Nina dafamiki benuna