Lyrics: STIQUES
Music: Jad Janah Moukarim
Na taso da safen nan, eight in the morning,
Wai mu ne za a raira, still in the morning
Wai tsara fi tsara, suke mu yi kala da banza
Wai zafin tsoma tsainyi, zamu buga tare bar da ganga
Getting the money, spending the money, my honey pouring,
Container foreign, kala kala har muna recording
Kai mallam alignment, ka sar da mu har da gwament,
An Γ§e maka kai ne wahala, Gashi kuma an kawo wuta (kai!)
here we are waiting still, donβt know what the change is gonna be
so frustrating, weβre slowly waiting,
Wai gashi kuma an kawo wuta (kai!)