Lyrics: Sadiq Aminu
Music: Sadiq Aminu
Cdeeq
huwa yaumun sa’idun
Aiwa
huwa yaumun Ja’idun
Aiwa
Huwa yamun ja’milun
Wahuwa yaumun zifafi
Aiwa
Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa
Zan doka tanburq na kidan amare
Ga Mata kalakala nan acikin turame
Kutaka rawa sai kujuya ba kame kame
Ni biki ake kirana babu wareware
Cdeeq nake me waka
nafiso kutaka
a gdan biki a juya
Aah banda badala
Daga baya baya daga baya baya
Daga baya baya um baruwana
Anta halu wallah anta jamilatan wallah
Aiwa aiwa
Alalai lalai lalai lai
Yariyanlle aah aah
Yariyalle aah aah
huwa yaumun sa’idun
Aiwa
huwa yaumun Ja’idun
Aiwa
Huwa yamun ja’milun
Wahuwa yaumun zifafi
Aiwa
Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa
Kwalliyarki yau da ban
Tafiyarki yau da ban
Murmushinki ma da ban
Murmushinki ma da ban
Kekika ce kina so
Baba ma yace toh
Da bakice kina soba da baa baki shiba
Maikone da madi
Yarone da kudi
Zo rabonki zaki ci
Inda kudi ba kunci
Kaynki yakai agani har a fadi
Barni nai wuf dake
Makka zanje dake
Ziyara zamuje
Madina zamuje
Alalai lalai lalai lai
Yariyanlle aah aah
Yariyalle aah aah
huwa yaumun sa’idun
Aiwa
huwa yaumun Ja’idun
Aiwa
Huwa yamun ja’milun
Wahuwa yaumun zifafi
Aiwa
Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa Aiwa