Ice Arewa Who be that! Aito bamu karewa Rapkheengx sarki Brotherly Entertainment!!!
Ai kan takeso, tazo takwanta Zaqin Pepsi daban da na Fanta Shey you need am hot? Abi the hotter 'Cause I go give you a live to remember Open am for me go use am for rubber Abi make we go do am for Corolla If you born boy I fit give you my rover Chuck am for you You go shout day I love am She dey see stars, tana ganin tauraro I dey give her that thing like dogon yaro Uhm-aarh, uhm-aarh Kai take it easy shegen yaro Sai tace "ahn" abata miyan taushe Toh kubata miyan taushe Abata miyan taushe yau Jin kaina nake kaman Daushe
Ai kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Mallam kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata)
Ai kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) IceKyd kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata)
Baby girl kizo ki kwanta Kinmanta kishare duk wani abinda suka furta Kaman Naira Marley Ni kesa mata rawan puta Kihuta sai kace shayi dake cikin buta Rap attack, duk Lokacin da kika shigo Heart attack, duk lokacin da kika fito Ga gayu iri-iri, kala-kala pala-pala Da masu bleaching Harda masu shafa bula I love the way you Just dey shake this your backร  Yanda kike juyawa Yasa gayu suna hauka Ai wannan bayan Naki zai iya kai ga halaka Saboda haka ki rage Muna bulala da duka Wannan bayan naki, wane wani Calamity Saura kadan a'kwantar Dani a'gadan asibiti Har kinfara zarar Dani ama ni bana bin titi Na zagaya babu Irinki a'cikin mx city (ice)
Ai kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Mallam kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata)
Ai kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) IceKyd kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata) Kan takeso (tazo takwanta) Abin takeso (tazo nabata)
Sa mata kan anaconda Gudu take kaman Honda Ta ga'gare ka miqota Insa mata engine Toyota Bad girl cรจ, omoh she too sabi Omoh she too horny The way she dey whine Omoh she too corny Kai, she go like chop money
Love me or hate me That one no concern me Ni abin da nakeso kawai kibani Caterpillar nan naki naso yajani Baby dan Allah dakata fa kibani Haka, domin kinsan ni banda tsoro Kinsani ciwo kamar chizan sauro Baby, baby Bani inbaki So nake baby kijani injaki
(Tazo takwanta) (Tazo takwanta) (Nace tazo takwanta mai Kan tochila take buqata) (Tazo takwanta) (Tazo takwanta) (Nace tazo takwanta mai Kan tochila take buqata)
(The superstar, mister IG on the mix)