Lyrics: Umar Muhammad Tahir
Music: Umar Muhammad Tahir
- [ ] Imbabuke babuni
Dan kace magani
Dake fah zan bargari
Paris muje har burley
My colorado
U my own o
Sweet like gellato
Wana take u home
Kallo daya zuceya tabu dumdum
Kamar kimun juju
Dan na fada sundum
My baby zo zo zo
Zan Bakü so so so
Har abada har abada abada abada
- [ ] Kunlun, inna tunanin ki
- [ ] Sanki yake ya kafi
- [ ] All dis girls ba kamanki
- [ ] Loving u baby babu birki
- [ ] Coz na kamu da chiwo so kuma Kece magani
- [ ] Immababuke to yafah yanyi
- [ ] Dan Allah karki yadani
Na samu
Kuma na kamu
Ibakena banu