Dace

Lyrics: Umar Muhammad Tahir Music: Umar Muhammad Tahir Yar maliyo Maliyo nawa Masokusa ki zauna Zana baki dankakauna Dan kefa zana aura Ki kaini gun su abba Alqwari zan dauka Masoyiya ki inna Kece yar guda daya Princess gimbiya mosoyiya abun kaunata Farichikina Nagono ki nan gabana kintafi da ruhina da zuchiyana Burina ace kinzam uwar gidana
Aye aye aye aye So ruwan zuma neh Ni dai nayo dace Allah barmu tare
Bonju baby Oh ma lady So mai dadi Girl u drive me crazy Oh my hayatie tawa So zanbaki karba Kuzo kuga baby na Tabbas ba irinta Kikai ni gun iya ye Ni kam nayo dace Acbikinrayuwana Kina inna ina gimbiya Farin chiki na Kece zabina Ako inna Masoyiya Oh baby Zo gani So bani Karki bani Kikai ni gun iya ye Ni kam nayo dace Allah barmu tare