Wayyo Am international mai gemu
Yawwa Lil Em Hahahahaha
Lil Daddos
Wannan sprocket ta samu matsala adan...
Maza ne
Mun saba mun saba mun saba (ai mun saba)
Mun saba mun saba mun saba (habawa)
Test mic check 1 two you know I got the plus feel in like kunfu
Ina kwana sukace bonjour
Beefing suke nace make you just conclude
Naki make I rock my shoe
To energin dai is kinetic walahi talahi am not eppalictic
Cruise din kuma wane electric
When we cook that sheet is synthetic
Na shigo da gudu dan in kona masu gemu
Kafin ma in shigo nan saida na biya layin laimu
Babu mutunci in shigo nan in zula masu cable
Terminator laigrator generator (Jiggy Muji Uban gwarama)
Terminator laigrator generator (this is arewa jimanji)
Mazane
Mun saba kuma mun tara
Ce masu no be today muka fara
Naci kidan har ruwa na kora
Sunxo guna nai masu gora
Suna duka muna tashi bashi zai hana mu kai ba
Dan an bini da gudu ne ba wai dan ina tsoro ba
Naje karo dammara ne shiri na fa ba kadan ba
Allah ne ya bani dama ba wai dan ku kuna so ba
Sai ka jira inna kare sarautan ka ni na ture
Gashi na zam basarake suka kirani bature
Arewa fa ta dau zafi to wutan mu zamu hure
Mune muka maida black color ta koma fa kore
Wakan baza mu fasaba
chaji baza mu daina ba
Flows baza su kare ba
Ga sigari wutan ba a kunna ba
Mun saba mun saba mun saba (ai mun saba)
Mun saba mun saba mun saba (ai mun saba kai)
Your account is too low for this call (Jin wannan Mun Saba)
Children's na leaders of tomorrow (Jin wannan Mun Saba)
Mu da yan matan mu (Mun saba)
Kuma mu hada da nasu (Mun saba)
Muchi bamu biyan su (Mun saba)
Kuma muchi zaran su (Mun saba)
aaaah baki ke yanka wuya
Sunsha tafiya
Arewa ke mani ban gajiya
Sai gobe mai kayi ma da jiya
Sunana a bakin kowa
Kan beat ban tsoron kowa
Lil Daddos ko ka gane
Manta dasu yan yawane
Sunso mu fadi amma suka kasa
Magana dani ai dole suce sir
Baki na hayaki wuta ne ke binsa
Am felling in good guduma na da kusa
In kinada body da yawa na saba dan tsaya ki lodi
Zan sa maki kudi a waya recharge card lodi lodi
Ran lahadi naga ladi wani satin na gamu da ladidi
Kece hanjin ligididi mai suna ummi da ladi
Mun dafe muna fadiwa mu tashi wataran mukasa tashi
Amma yanzu har mun saba muna chanza masu Kala
Kaman TV babu kala ga abinci kalala
Mukazo da cokalin mu sai a bamu abincin mu
Ko mu kashe maku kida bamu wasa da aikin mu
Ba'a barin mu abaya wataran mune a gaba
Mu ma sai mu baje koli lokacin mu yana zuwa
Zaku fara cemun baba na dawo suba
Wakan baza mu fasaba
chaji baza mu daina ba
Flows baza su kare ba
Ga sigari wutan ba a kunna ba
Mun saba mun saba mun saba (ai mun saba)
Mun saba mun saba mun saba (ai mun saba kai)
Wuridi wuridi wuridi wuridi wuridi wuridi ayyo
Wuridi like this wuridi like that wuridi akan munbari
Buduri buduri buduri buduri buduri buduri ayyo
Buduri buduri buduri buduri sharholiya kai muje