Ba Sai Na Mutu Ba

Lyrics: Larabeey Yanzu Sai Ka Mutu Za’a Nuna Ana Son Ka Yanzu Sai Ka Mutu Za’a Nuna An Sanka Tun Kana Raye Wasu Zasu Dana Hoton Ka Tun Kana Raye Ya Kamata Su Nuna Suna Son Ka Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye Mai taimako ka Taimake Ni Sanda Nake Raye In Zaka Taimake Ni Yi Sanda Nake Raye Ba Sai Na Mutu Ba Ka Fara Posting Dina Ba Sai Na Mutu Ba Ka Fara Zubda Hawaye Ba Sai Na Mutu Ba Ka Fara Posting Dina Ba Sai Na Mutu Ba Ka Fara Zubda Hawaye Sai Ka Mutu A Fara Kewan Ka Sai Ka Mutu A Fara Neman Ka Sai Ka Mutu A Fara Kuka Wasu Su Yabeka Wasu Kuma Su Zage Ka Sanda Kake Raye Ba Mai Share kukan Ka Sanda kake Raye Ba Mai Duba Halin Ka Ko Ka Nemi Taimako Ba Wani Wanda Zai Baka A Boye Alkhairi A Dinga Bayyana Aibunka Yane Ne Duniya Abar Tsoro Ce Yane Ne Mutuwa Rigar Kowa Ce Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye Mai taimako ka Taimake Ni Sanda Nake Raye In Zaka Taimake Ni Yi Sanda Nake Raye Ba Sai Na Mutu Ba Ka Fara Posting Dina Ba Sai Na Mutu Ba Ka Fara Zubda Hawaye Ku mini Addua in Na Tafi Yafi Ku Poster Ni Ku Mini Addua In Na Mutu Yafi Ku Poster Ni