Lyrics: Salisu ahmed/Umar tahir Music: Umar tahir/Usman tahir Mt MZAZZAU nehhhhh Komai yana da lokaci (loooooo lokaci) Raban mu yazo za muci (ehhhh ko Basaso) - [ ] Aradu musha pama - [ ] Kadan kadan muka gira - [ ] Toh barikuji yan gulma - [ ] Muyi faskare da noma - [ ] Yanzu muyi kudi da waka - [ ] Imusake issa banba - [ ] Ni shadi akeyi a taka - [ ] Tashi irin na bazoka Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Yanzu kallemu Ga kudi ga gemu Wanda suka kimuuu Zanzu su ke bai manmu - [ ] Gira da majara - [ ] Baba da mun wahal - [ ] Naima naira har da dala - [ ] Wai am still mu shagala - [ ] Yanzu mun mallaceeeeeee - [ ] Waka mu dadi kama rake - [ ] Wasu chiki su sun sallace - [ ] Anajimu har kasawaje - [ ] Canada cairo London chaina Atalanta - [ ] Muyi kudi kuzo kukagani - [ ] Kulun da kulun chinki shagali - [ ] Alkhari mama tace zangani Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Koh mai lokaci lokaci lokaci ne Yanzu kallemu Ga kudi ga gemu Wanda suka kimuuu Zanzu su ke bai manmu
- [ ] Baba na karkayi shiraka - [ ] Jira Allah zaiya baka - [ ] Gari gari za a soka - [ ] Inkakire mugunta - [ ] Karkabita da yansa ido - [ ] Chikin rayuwa salisu - [ ] Chi kin ruwa ake iyo - [ ] Naga haza da gido Komai lokaci lokaci lokacineh Inku bakaw ji baku gani neh